Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daukar hotunan aure a China

Hotuna ko bidiyon aure, ana daukarsu ne don tarihi.

To amma a China, ma'aurata na ganin jiya ce ba yau ba.

Kamar yadda za ku gani a wannan rahoton na Jimeh Saleh, a yanzu sana'ar daukar hotunan auren da ba a saba gani ba, tana bunkasa sosai a kasar Chinar.