Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me cutar Ebola ya tsere a Liberia

Shugabar kungiyar likitocin Medecins Sans Frontieres ta shaida wa majalisar dinkin duniya cewa, ba a samun nasara a yaki da cutar Ebola ba a wasu yankunan Afirka ta yamma.

Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da wani mai Ebola a Liberia ya tsere daga asibiti - kafin a kamo shi.

Ga rahoton Aliyu Tanko: