Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bayanai kan kungiyar Al-Shabab

Kungiyar Al-Shabab na rikici da gwamnatin Somalia kuma ana zargin ta da kai hare-hare a makwabciyan kasar watau Kenya.

Kungiyar na da alaka da Alka'ida kuma an kore ta daga manyan garuruwan kasar amma duk da hada tana da barazana.

Ga bayanai kan Al-Shabab cikin dakikoki 60.