Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola a Liberia ta gagari MSF

Yawan mutanen da cutar Ebola ta kashe a yammacin Afirka, ya kai kusan dubu biyu da dari uku.

Kuma ana jin watakila wasu dubban su kamu da Ebolar a makonni masu zuwa.

Kungiyar likitocin Medecins Sans Frontieres ta ce, lamarin Liberia ya fi karfinta a yanzu ma bata karbar wasu mutanen.

Ga rahoton Isa Sanusi.