Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taya BBC Hausa murnar bude shirin talabijin

Dubban mutane na ci gaba da aiko da sakonnin taya BBC Hausa murnar soma gabatar da shirin talabijin. Ga wasu daga cikin shahararrun mutane da suka bayyana sakonsu a talabijin.