Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bakin hauren na karuwa a Turai

Jami'an dake kula da kare iyakokin Tarayyar Turai sun gana a Brussels, domin tattauna hanyoyin da suka fi dacewa a bi wajen tinkarar matsalar karuwar yawan bakin hauren da ke kokarin zuwa Turai.

Italiya za ta dakatar da aikin gaanowa da ceto bakin hauren a cikin Bahar Rum.

A karshen wannan mako, Tarayyar Turai ce za ta dauki nauyin wannan aiki. Ga rahoton Isa Sanusi: