Shi ne shugaban kasa na biyu daya mutu a kan mulki a Zambia
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shugaban Zambia Michael Sata ya rasu

Shugaban kasar Zambia Micheal Sata ya mutu a wani asibiti da ke birnin London yana da shekaru 77 a duniya.

Marigayin ya kwashe watanni yana fama da rashin lafiya, ko da yake ba a bayyana ciwon da ya yi ajalin nasa ba.

Habiba Adamu ta yi mana waiwaye game da rayuwarsa.