Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sojoji za su mika mulki a Burkina Faso

Tarayyar Afirka ta ba rundunar sojan Burkina Faso wa'adin makwanni biyu na ta mika mulki ga fararen hula, ko kuma ta fuskanci takunkumi.

Shugaban mulkin sojan kasar ya ce, zasu kafa gwamnatin wucin-gadi ta farar hula ba tare da bata lokaci ba.

A makon jiya ne shugaba Blaise Compaore yayi murabus bayan an yi ta zanga-zanga. Ga rahoton Isa Sanusi: