Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wurin shirya fina-finan China

A China akwai wurin hada fina-finai mafi girma a duniya.

An kebe wurin ne a garin Hengdian da ke can gabar ruwan Chinar daga gabas.

Kamar yadda za ku gani a wannan rahoton na Jimeh Saleh, wurin na neman yin gogayya da wurin hada fina-finan Amirka na Hollywood.