Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Raguwar kudan zuma

A kasashe da dama ana fuskantar matsala ta raguwar kudan zuma da sauran danginsa.

A nan Birtaniya, a yanzu ana karfafa wa jama'a gwiwar su daina yanke ciyawa a gidajensu, don kwari su samu su yadu, a wani bangare na sabuwar dubarar da gwamnatin Birtaniya ta bullo da ita.

Ga Ibrahim Isa da karin bayyani: