Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kisan gilla a Jumhuriyar Demokradiyyar Congo

Bayan watanni da dama na kwarya-kwaryan zaman lafiya, yankin Gabashin Jumhuriyar Demokradiyyar Congo ya sake fuskantar mummunan tashin hankali. Mutane fiye da dari da ashirin ne dai aka kashe a kusa da iyaka da Uganda, kuma an dora alhakin kisan a kan 'yan tawayen Uganda. Ga Mansur Liman da karin bayani.