Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake yakar cutar Ebola a Mali

Yanzu dai ta tabbata cewa cutar Ebola ta hallaka mutane fiye da dubu biyar a Yammacin Afrika.

A Mali, inda jamaa suka yi fatan cewa Ebola ta daina yaduwa, bayan ta kashe wata jarinya, yanzu an tabbatar da mutuwar wasu karin mutanen, ciki har da wadanda ke jinya a wani asibiti, tare da sojojin kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya.

Ga rahoton Isa Sanusi