Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar juya mahaifa a India

'Yan sanda a India sun cafke likitan da ake zargi da hannu a kuskuren da aka yi a tiyatar da aka yi wa wasu mata masu yawa don hana su haifuwa.

Mata goma sha biyar ne suka hallaka, wasu fiye da tamanin kuma suna jinya a jihar Chhattisgarh a Tsakiyar India.

Mr R K Gupta ya ce gurbatattun magunguna ne suka haddasa matsalolin da aka fuskanta.

Ga rahoton Jimeh Saleh.