Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rayuwa karkashin ikon kungiyar IS

Shugaba Obama ya yi Allah wadai da kisan ma'aikacin agajin Amirka, Peter Kassig, da kungiyar Daular Musulunci ta yi. Ya ce rashin imani ne tsantsa. An kama mista Kassig ne yayin da yake aiki da wata kungiyar kula da 'yan gudun hijira a Syria. Shi ne na biyar daga cikin 'yan kasashen yammar da kungiyar ta hallaka. To shin, yaya rayuwa take ne a karkashin ikon Daular Musuluncin a Syria da Iraki? BBC ta zanta da wani da ya fandare ... Sai dai wasu hotunan suna da tada hankali: