Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan sanda sun kai samame a Masallaci a Kenya

'Yan sanda a Kenya sun ce sun gano gurneti da albarusai a samamen da suka kai da asubahin yau, a wasu masallatai biyu a birnin Mombasa, wadanda ake jin suna da alaka da kungiyar Al Shabaab.

An bindige mutum guda kuma an kama wasu mutanen fiye da dari biyu da hamsin.

Ga Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayyani: