Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An rantsar da Kafando a Burkina Faso

An bude wani sabon babi a Burkina Faso, yayin da a yau aka rantsar da Michel Kafando a matsayin shugaban kasar na riko.

Zanga-zangar da aka yi a kasar a watan jiya, ita ce ta tilasta wa tsohon shugaba Blaise Compaore barin mulki, bayan shekaru ashirin da bakwai.

Ga dai Ibrahim Shehu Adamu da karin bayyani: