Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mata sun soma fada a ji a Majalisar dinkin duniya

Ana kara samun mata a kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya, wanda shi ne ya fi fada a ji daga cikin kwamitocin majalisar. A yanzu shidda daga cikin mambobin kwamitin sulhun goma sha biyar, mata ne. Sai dai tambaya ita ce: yaushe ne za a sami sakatariyar majalisar dinkin duniyar? Ga rahoton Isa Sanusi: