Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kare ya yi batan dabo a dajin Amazon

Wasu 'yan kasar Sweden da ke tsere a kungurmin dajin Amazon sun yi kicibis da wani kare da ya yi batan dabo. Bayan sun bashi abinci sai karen, wanda suka zana wa sunan Arthur yayi ta binsu ko'ina. Ga Alhaji Diori Coulibaly da karin bayyani: