Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shanu sun fi mutane yawa a Uruguay

A yankin Kudancin Amirka daya daga cikin kasashe mafi kankanta a duniya - watau Uruguay.Makiyayan kasar ne suka bullo da wata fasaha ta zamani, ta tantance dukan shanun kasar, ta yadda jama'a za su san daga ina naman da suke ci ya samo asali. Ga Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayyani: