Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

OPEC ta ce ba za ta kara farashin danyen mai ba

Farashin danyen mai ya fadi zuwa dala saba'in da biyu, wadda ita ce faduwa mafi muni da ya yi a cikin shekaru hudu da suka wuce. Hakan ya biyo bayan taron kungiyar OPEC a Vienna ne, wanda ya yanke hukuncin cewa kungiyar ba za ta rage yawan man da ta ke hakowa ba. Taron ya kuma nada ministar mai ta Najeriya, Mrs Alison Madueke a matsayin shugabar kungiyar. Isa Sanusi na dauke da karin bayani: