Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muna daukar matakai kan 'yan ta'adda - Issoufou

Har yanzu ana ci gaba da fuskantar hare-haren kungiyoyi masu tsatsauran ra'ayin Musulunci irinsu AQMI da Boko Haram a wasu kasashen Afrika. A lokacin taron kasashe masu amfani da harshen Faransanci na kwanan nan a birnin Dakar, shugaban Nijar, Alhaji Mahamadou Issoufou, ya shaida wa BBC cewa, suna daukar matakai don magance matsalar: