Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Karfin soja kadai ba zai yi maganin kungiyar IS ba'

Sakataren harkokin wajen Amurka, John Kerry ya yi gargadin cewa karfin soja kadai ba zai yi maganin kungiyar IS ba. Ya yi furucin ne a wani taro da abokan kawancen Amurka a Brussels. Tun farko Amurkar ta ce Iran ta kai hare-hare ta sama a kan IS a Iraki. Sai dai Iran din ta musanta hakan. Ga Isa Sanusi da karin bayani.