Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ta yaya ku ke cajin batirin wayar salula

A wannan zamani dai, babu shakka babbar wayar salula na taka muhimmiyar rawa a rayuwar BilAdama. Sai dai akwai wani fanni guda da irin wannan waya ke nuna iyakarta. Duk da irin cigaban da aka samu a fasaha, batirin wayar na mutuwa da sauri saboda haka ta na bukatar caji a kai a kai. To ko ina mafita kenan? Ga dai rahoton Isa Sanusi: