Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matsalar muhalli a birnin Hong Kong

Hong Kong ta yi suna wajen yawan benaye na kawa. To amma ba nan gizo ke saka ba, don kwa mazauna birnin dayawa ba sa iya mallakar gida na kansu, saboda tsada. Matalauta dayawa a birnin na Hong Kong sun koma zama kan rufin gidaje. Ga dai rahoton Yusuf Tijjani.