Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An hana acaba a birnin Jakarta na Indonesia

A Jakarta, babban birnin Indonesia, ana wani gwaji na wata daya, na hana babura yin zirga-zirga a kan wasu manyan tituna, da zummar rage cunkoson ababen hawa. To amma ana zargin gwamnati da nuna rashin tausayi, saboda jama'a dayawa ba su da sukunin sayen mota.