Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haifi jaririya a sansanin 'yan gudun hijira a Kano

Dubban mutanen da rikicin Boko Haram ya tilasta wa barin gidajensu a Najeriya, suna cigaba da fuskantar kalubale. Kano na daga cikin wuraren da aka samarwa 'yan gudun hijirar sansani. Wakilinmu a can kuma, Yusuf Ibrahim Yakasai, ya ziyarci daya daga cikin sansanonin: