Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ko a iya kiran mai muguwar kiba, nakasasshe?

To ga wata tambaya da ta shafi kotuna: ko a iya kiran mai muguwar kiba, nakasashe? Kotun Turai ta goyi bayan wani dan kasar Denmark, mai kula da yara, wanda aka kora daga aikin saboda kibarsa. A cewar kotun, muguwar kibar na iya zama nakasa, idan har ta hana mutum yin aikinsa yadda ya kamata. Ga dai Aminu Abdulkadir: