Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Baje kolin zane-zane a India

A birane kamar su Venice da Satambul da Berlin, a kan shirya bukukuwan baje koli na kayan zane-zane. An gudanar da irin wannan biki a jihar Kerala da ke kudancin India a 2012, kuma duk da matsin da ake fuskanta, masu shirya bikin sun sake baje kolinsu. Sai dai ko ya dace a kashe makudan kudade a kan irin wannan biki a kasar da ke fama da mummunan tallauci? Ga rahoton Aminu Abdulkadir.