Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Beji Caid Essebsi ya lashe zaben Tunisia

An tabbatar da tsohon dan siyasar nan na Tunisia, Beji Caid Essebsi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa, wanda shi ne 'yantaccen zaben farko da aka yi a kasar. Hukumar zaben kasar, ta ce ya samu fiye da kashi hamsin cikin dari na kuru'un da aka kada. Ga dai rahoton Abdullahi Tanko Bala. Akwai dai haske mai yawa na daukan hoto a cikin rahoton: