Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amfani da intanet wajen ganin likita a Denmark

Hanyar sadarwar Intanat na shirin kawo muhimmin sauyi a dangantaka tsakanin likitoci da marasa lafiya.

Yanzu dai liktoci na iya amfani da hanyoyin sadarwa na zamani wajen gaano abun da ke damun marasa lafiyar dake nesa da su, har ma su yi ma su magani.

BBC ta leka daya daga cikin asibitocin dake amfani da irin wannan fasaha a Denmark. Ga dai rahoton Jimeh Saleh