Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Charlie Hebdo: Ana farautar 'yan bindiga

A Faransa, ana cigaba da jimamin harin da aka kai a birnin Paris kan mujallar nan ta Charlie Hebdo, tare da farautar maharan. Harin dai ya hallaka mutane 12. Ministan cikin Gidan Faransar, ya ce an girke sojoji da 'yan sanda dubu 88 a sassa daban-daban na kasar, musamman ma yankin Picardy inda ake kyautata zaton maharan na buya.

Ga rahoton Isa Sanusi: