Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ta'addanci: Faransa ta tsaurara matakan tsaro

Faransa za ta tura dakaru dubu goma sha biyar a kan titunan kasar, a kokarin dakile wani harin ta'addanci, bayan kisan mutane sha bakwan da aka yi a birnin Paris, a makon jiya.

Da alama kuma wani vidiyo ya nuno matar daya daga cikin wadanda suka yi aika-aikar, a wani wurin bincike a Turkiya, a kan hanyarta ta zuwa Syria.

Ga Abdullahi Tanko Bala da karin bayani: