Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

AirAsia: An gano na'urar nadar bayanai

Masu ninkaya a tekun Java sun gano na'urar nadar bayanai ta gaban jirgin saman AirAsia da yayi hadari.

A ranar Talata ne aka gano daya na'urar daukar bayyanan. A yanzu masu bincike za su yi kokarin sanin abinda ya janyo hadarin jirgin a watan Disamba.

Dukan mutane dari da sittin da biyun da ke cikinsa sun hallaka. Ga rahoton Ibrahim Isa: