Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaya basirar mutum idan ya tsufa ?

An kai matakin karshe a wani bincike domin gaano bambancin kaifin basira a tsakanin jamaa yayinda suke manyanta. Jami'ar Edinburgh ce ta yi gwajin a kan wasu mutane dubu daya da shekarunsu ya zarta saba'in. BBC ta kai wasu daga cikinsu makarantar firamaren da aka fara yi masu gwajin don ganin yadda kaifin basirar tasu ta sauya. Ga dai rahoton Ibrahim Isa: