Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dakarun Chadi sun iya kasar Kamaru

Ma'aikatar tsaron Kamaru ta tabbatar cewa jami'an tsaron kasar sun yi nasarar ceto ashirin da hudu daga cikin mutanen da Boko Haram ta sace a jiya a wasu kauyuka biyu na lardin arewa mai nisa. Dubban jamaa ne dai 'yan Boko Haram din suka hallaka a bara, yayinda suke kokarin kama yankuna a Arewacin Najeriya inda suke son aiwatar da shariar musulunci.Ga rahoton Isa Sanusi: