Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Dakarun Congo sun yi artabu da masu zanga-zanga

Masu zanga-zanga sun yi artabu da dakarun tsaro a birnin Goma na gabashin Jamhuriyar dimokuradiyyar Congo, yayin da aka shiga kwana na hudu na tashin hankalin da ake yi a kasar, dangane da wata doka mai neman jinkirta gudanar da zaben shugaban kasar. Ga Isa Sanusi da karin bayyani: