Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ziyarar Shubaga Obama a kasar India

Shugaba Obama ya kasance Babban bako a Bikin Ranar da India ta zama Jumhuriya a birnin Delhi. Wannan dai shi ne karon farko da wani shugaban Amurka ya halarci irin wannan biki. Mr Obama ya isa kasar ne a jiya a wata ziyarar kwanaki uku, wadda ake ganin zata taimaka wajen karfafa hulda tsakanin kasashen biyu. Ga dai rahoton Naziru Mikailu.