Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wani ya shafe shekaru goma yana tara kudi domin sayen firiji

Ga jama'ar da ke zaune a kasashen da suka ci gaba, firiji ko frigo, abu ne mai muhimmancin gaske, wanda ake samu a kusan kowane gida.

Sai dai a wasu sassan duniya, ba kowa ne ya mallaki irin wannan kadara ba.

BBC ta kai ziyara wani kauye a India domin ganawa da wani tela, wanda ya shafe shekaru goma yana tara kudi domin sayen firiji.

Ga rahoton Isa Sanusi.