Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kasa samun zaman lafiya a kasar Libya

Libya dai na fama da mummunan rikici tun bayan da aka hambarar da Kanal Gaddafi a 2011.

Yakin basasa ya tilkasta wa majalisar dokokin kasar, wadda kasashen duniya suka amince da ita, komawa birnin Tobruk na Gabashin kasar.

Yanzu haka ma Tripoli babban birnin kasar na karkashin ikon wani kawancen kungiyoyin dakarun sa kai ne.

Ga dai rahoton Jimeh Saleh: