Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Obasanjo ya yi tsokaci kan batun jinkirta zabe

Ana ta mayar da martani game da dage zaben Najeriya da hukumar zaben kasar INEC ta sanar a karshen makon daya gabata.

BBC ta nemi jin ta bakin tsohon shugaban kasar Cif Olusegun Obasanjo a hirarsa da Charlotte Atwood.