Masu karbar katin zabe a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rabon katin zabe na dindindin

Image caption Masu karbar katin zabe a Najeriya

A Nijeriya, cikin wannan makon ne hukumar zaben kasar ta kara wa'adin karbar kati na dindindin, na masu kada kuri'a, a sakamakon dage zaben kasar.

Ko wane hali ake ciki game da karbar katin, wadanne abubuwa ne ke janyo tsaiko wajen raba shi, kuma ta yaya za a shawo kansu? Wasu kenan daga cikin abubuwan da muka tattaunawa kansu a filinmu na Ra'ayi Riga.