Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zanga-zanga kan karancin lantarki a Lagos da Accra

Dimbin jamaa sun yi zanga-zanga yau a birnin Lagos na Najeriya domin nuna bacin ransu da karin farashin wutar lantarki da aka yi a kasar.

Hakanan can ma a Accra na Ghana, wasu dubban jamaar ne suka shiga wani maci da 'yan adawa suka shirya, domin nuna adawa da matsalar karancin wutar a kasar.

Ga Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayani: