Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kokarin amfani da sirinji mai tsafta

Hukumar lafiya ta duniya ta ce, za a iya ceton rayukan mutane miliyan guda a kowace shekara, ta hanyar amfani da alluran da su ke karyewa bayan an yi amfani da su sau guda. Yin amfani da allurai fiye da sau daya na iya janyo kamuwa da cututuka irinsu Sida - kamar yadda zaku gani a wannan rahoton daga Cambodia: