Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda na saje da 'yan al Ka'ida tsawon shekaru takwas

Wani mutum da ya yi wa kungiyar leken asirin Biritaniya, aiki, ta hanyar sajewa cikin kungiyar al Qaida, ya yi magana a karon farko da BBC.

An yi imanin cewa mutumen wanda ake kira da sunan Aimen Dean, ya shafe shekaru takwas yana aikin.

Ya ce ya yanke shawarar fitowa fili ne domin tinkarar masu jihadi. Ga rahoton Isa Sanusi.