Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tsibirin kyanwoyi a kasar Japan

A kasar Japan 'yan yawon bude ido na ta tururuwa zuwa wani tsibiri domin kashe kwarkwatar idanunsu.

Wasu kenwoyi ne dai suka mamaye tsibirin, har ma yawansu ya ninka na mazauna yankin har sau shidda! Ga rahoton Ahmed Abba Abdullahi: