Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haramta cin naman shanu a wata jiha a Indiya

Indiyawa dayawa, musamman mabiya Hindu, na daukar shanu a matsayin dabobi masu tsarki. Daya daga cikin jihohi mafiya girma a Indiyar, watau jahar Maharashtra, ta zama ta baya-baya da ta hana sayar da naman shanun kwata-kwata, ko kuma mallakarsa. Ana iya daure duk wanda ya keta dokar. Ga rahoton Aliyu Tanko