Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An nuna fim din nollywood a London

A karon farko an nuna wani fim na Nollywood a nan London. Nollywood dai ita ce masana'antar fina-finai ta biyu mafi girma a duniya inda ake harhada fina-finai kusan dubu biyu a kowacce shekara. Fim din mai suna "Thy will be done", an gina shi ne bisa labarin wani Pasto mai maata biyu. Ga rahoton Abdullahi Tanko Bala: