Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Saudiyya ce ta fi sayen makamai a duniya

A yanzu, Saudiyya ta zama kasar da ta fi sayen makamai a duniya. Wani rahoton da aka wallafa jiya, kan kudaden da kasashe ke kashewa ta fuskar tsaro ya ce, a yanzu Saudiyyar ta shiga gaban Indiya. Ita kuma China ta kai matsayi na uku daga na biyar a bara. To shin me ya sa Saudi Arabiyar ta shiga sayen makaman ka'in da na'in? Ga dai Isa Sanusi: