Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jirgin sama mai amfani da hasken rana

Wani jirgin sama mai amfani da karfin hasken rana kawai, mai suna Solar Impulse na biyu, yana neman kafa tarihi yayin da ya tashi daga Abu Dhabi a yau, don kewaya duniya. A sa'o'in da suka wuce jirgin ya sauka a Oman, kamar yadda aka tsara. Duk tsananin gudunsa ba zai wuce kilomita arba'in da biyar a kowace sa'a ba, kuma zai kwashe watanni biyar kafin ya zagaya duniyar. Ga dai Aliyu Abdullahi Tanko da karin bayyani