Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mace mai tukin taxi a Afghanistan

Afghanistan na daya daga cikin kasashe inda mata suka fi fuskantar kalubale a rayuwarsu. Duk da dan ci gaban da aka samu a 'yan shekarun nan, har yanzu da kyar matan ke samun aikin yi.

To amma a birnin Mazar-e-Sharif, wata mata ta shiga tukin taxi - sana'ar da aka san maza da ita. Ga dai Alhadji Diori Coulibaly: